LST Liquid Staking Techniques! Malam/Malama, Alhaji/Hajiya, musamman 'dan kasuwa, kazo @meta-pool-hispano.near kasha mamaki. Kasa hanun jari tayin Ajiya kuma abaka kwatankwacin abunda ka adana a matsayin abun arziki, kayi yadda kake buqata dashi, wato S(Token), wanda za' a buqaci dawowa dashi bayan lokacin ajiyarka/ajiyarki ta kau. Fasaha me ban mamaki wajen Staking kenan. @nearhausa.near