Malan kazo @nearhausa.near kudin ka ya huta, abaka ilimin samun daloli batare da ka biya daloliba. @NearProtocol tadabance guys. Ina fatan zamuyi tururuwa saboda diban wannan garabasar. Semun jiku.