Ilkmi gishirin rayuwa. Daya kenan daga muhimman ababenda ke temakawa Fahimtar Rayuwa, Gudanar da Rayuwa da cinma manufofin Rayuwar kanta. A @nearhausa.near ake tsage @NearProtocol da kai har jela.