Masha Allah Alhamdulillah Cikin ikon Allah hutun qarshen mako yazo qarshe. Zage dantse shine ya rage. La Allah sa'arka ta ribace Ko faduwa. Allah yasadamu da Alkhayran cikin Wannan sabuwar sati dazamu shiga.