It's Sunday (Lahadi)! Hutun yazo qarshe aso Ko kar aso. Abunda kayi na amfani Ko akasin haka ya wuce, se a daura damaran shiga sabuwar mako kuma sabuwar wata. Allah yasadamu da Alkhayran ciki.