#ChainAbstraction wani tsari ne na musamman akan @NearProtocol lda ake anfani washi wajen samun sauqi wajen kere-kere da hada-hada akan Near Protocol. Chain Abstraction ya sauqaqa harkoki akan a ear Protocol sosai idan aka kwatanta da Ethereum wajen ba Maqera dama. Ka/ki zo @NearHausa dan samun taceccen bayani.