Near Sun Kaddamar Da Wasu Manyan Shugabannin Gudanarwa da Kyautuka. Bayan samun cigaba da karuwa sosai na masu hada-hada akan Near acikin watannin da suka shude, Near sun qaddamar da mahukuntan gudanarwa wanda ya samu gidauniya kimanin miliyan hudu. An qaddamar da wannan mahukunta ne saboda a karfafa key infrastructure na Near dasuka danganci PRC nodes, wallets, bridges, da kuma samar da smooth operations, da makamantansu. Wannan gidauniyar da mahukunta suka samu, zai taimaka wajen bada goyon baya ga duk aiyuka Ko projects da suke ko za’a samar akan Near, tareda rarraba kudade a bayyane cikin sauki da gaskiya. Wannan committee ya hada da manyan ecosystem da kuma Near partners da ke fadin core NEAR orgs. Manufar haka shine: - Yanke shawara batare da shamaki ba - Inganta tsare-tsare masu muhimmanci - Samun daidaituwa da qarfafa kokarin kowa Babban abunda Wannan committee zasu mayar da hankali akanshi shine proposals, multiple Requests for Proposals RFPs) wayenda suke da muhimmanci ga bukatun ecosystem. Wayennan proposals zasu hau matakin review sannan a sakasu a wajenda committee zasu iya zabarsu. Cigaban da infrastructure committee ya samar. Wannan committee yasamar da cigaba masu muhimmanci musamman wajen kasafi. Wannan mahukunta sun bada kudade ga proposal biyar masu amfani wanda ya hada da: - Jutsu IDE infrastructure implementation (AI development environment) - FASTNEAR infrastructure services (new RPC nodes and custom endpoints) - Aurora Web 3.0 Wallet Support Services - The building of a Treasury App for use by governing committees - An audit of the Ledger integrations Kuma wannan committee sunyi gadon wasu projects da yanzu suke a karkashin kulawar su. Daga ciki akwai - Aurora RPC speedUp - MyNearWallet maintenance by Meteor Daga cikin 4million da akayi kasaftar na budget, akwai fiyeda rabin kudaden da aka fitar ma community da zasu iya kawo innovative infrastructure projects kamar su: - Faster RPC Nodes - Specific common endpoints to replace broad RPC queries - New bridges to improve cross-chain transactions and increase the number of chains supported - ICANN-compliant DNS and expansion of top-level domains - Focused relayers to support gas-free and other specialized relayer needs Wannan mahukunta suna ba ma jamaa qarfin guiwa domin su bada tasu gudunmuwar na ideas,propals da kuma feedback. A yanzu wannan infrastructure committee ya hada da membobi kamar su: - Abhishek Vaidyanathan, NEAR Foundation (serving as a non-voting meeting Chair) - Alex Shevchenko, Aurora Labs - Bowen Wang, Director of Protocol, Pagoda - Vlad Frolov, DevHub - Sandi Fatic, Calimero - Eric Winer, Pagoda - Illia Polosukhin, NEAR Foundation (serving as an ad-hoc member on an as-needed basis) - Christopher Donovan, NEAR Foundation (serving as an ad-hoc member on an as-needed basis). Domin samun cikakkakun bayanai akan haka, abibiyemu a shafukanmu na @nearhausa.near dama @NearProtocol Semun jiku.