Wanna foundation tana kokari wuring kawo ingant tattun project Madi kwari da in ganci. akan kowani project sins aiki tukuru Domin bada in gan taccen aiki. Gashi yanzun ma sun Kara kawo wani infrastructure committee Kun San zai bada kwakwaran ci gaba wanada zai bada mama ki a wanna lokacin Sai my tabba tar mu samu mu hadewa da su Kar da my Bari ki rasashi wannan Daman ku yi kokari ku samu Kar a baku labari Yan uwa.