🎉 Muna yi wa Duk members na NEAR ecosystem Murna musamman wanda suka yi register domin Zabe ko kuma takara wato IAH SBT or OG SBT Akalla mutum 3997 ne suka tabbatar da kansu ta “I am Human” kana kuma 400+ OG sukayi claiming OG SBT nasu, Zuwa nanda 4th sept zaku jimu #BOS