Barka da warhaka A yayin da Zaben NDC Yake karatowa ya kamata Ku san su wane yan takara wanda suka bada gudunmawa mai karfi wajen tabbatar da ci gaban NEAR, Kaman yadda mukayi bayani akwai yan takara a kujeru guda 29 wanda aka raba su zuwa committee 3. Ga list na HOM #NDC #BOS