🎉 Shagali, Jinjina ga dukan NEARians da sukayi registan IAH SBT da OG SBT! An kulle registan zabe yanzu, akalla mutane 3997 sukayi registan tantancewa na I-Am-Human kuma sama da NEAR OG 400+ suka mallake OG SBT Zabe zai soma ranan 4 ga watan satumba #BOS