Barka da safiya 😁 #BOS A ci gaba da kawo muku sharhi kan Yan takara da suka fito domin jagorancin #NDC, A yau zan kawo muku list na Masu neman Kujerar Council of advisors. Council of Advisors: sune masu Alhakin Rusa da kula da proposals da HOM sukayi approving. #NEARHAUSA