Barka da warhaka..#BOS A cigaba da kawo muku sharhi kan Zabukan NDC wanda daga yanzu zuwa ko wanne lokaci za a fara, a yau zamu kawo muku yan takara masu neman ofishin TRANSPARENCY COMMISSION,wanda suke da alhakin kare ecosystem daga fada wa hannun bata gari. #NEARProtocol