Saura kwana 3 kacal kamin a gudanar da babban zaben #NDC, Domin nuna goyon baya ga yan takara wanda suka baka sha’awa kana iya zuwa https://www.neardc.org/nominate domin basu (upvote). Kada a manta zamuyi hira da yantakara guda 4 In Allah ya kaimu Gobe talata. #BOS #NEARProtocol