Zaben @neardc ya soma #NEAR #BOS Kaje ka kada kuri'an ka don zaben dan takara na ra'ayinka wanda kake tunanin zai kawo canji a @NEARProtocol ecosystem. Timeline na zabe: daga yanzu har 22 ga watan Satumba na 2023. https://www.neardc.org/election👈 Yanda zakayi: https://t.co/ud7rpshucf