#BOS An soma Babban taro na NEAR APA, wannan shine taron kasa da kasa na farko akan Blockchain a Vietnam wanda GFI, VBI, da kuma NEAR Foundation suka hada. Wanna Babban manuniya ne kan nasaran da Vietnam tayi wajen bada gudumawa a cikin jerin kasashe duniyan na Blockchain. 🧵