#BOS Barkanmu da safiya Ana ci gaba da gudanar da zaben NDC wanda aka shirya domin samun jagorancin a NEAR PROTOCOL. Kada a manta kowa zai iya yin Zabe idan har yayi appeal, wato ya bi matakin Kara tabbatar da cewa ba robot bane. Ku yi kokarin yin wannan. #NearProtocol #NDC