Barka da warhaka A jiya mun yi class a Kan Introduction to Blockchain, kuma InshaAllah Zamu ci gaba da Classes namu Ranar Laraba sannan zamuyi wani Ranar Jumua… Ko wane rana da zamuyi class akwai Quiz kuma wannan quiz din za ayi rewarding users a karshen sati. #BOS