#BOS 🎉 Muna taya Dan uwan mu @zubairuzb Daya daga cikin member namu na NEAR HAUSA, domin zama daya daga cikin wanda suka samu nasarar lashe Gasar “BOSHACK” da a ka Gabatar. Wannan yana nuna kadan daga cikin Kwazo na members din mu da kuma jajircewa na shugabannin na NEAR HAUSA