#BOS Muna farin cikin sanar daku cewa zamuyi #AMA tare da CEO na @official_MMaze ( Puzzle Game) wato @israel_igboze wanda CM na #NearHausa @MsageerDAO Akwai kyautan giveaway na $100 Za'ayi ne a telegram: https://t.me/NearHausa Karfe: 8:30 pm