#BOS Barka da wannan Lokaci kamar yadda mukayi alkaqawarin kawo muku quizzes tare da kyauta duk sati sau 3, A yau ga winners namu na wannan satin Winners na wannan sati sune: 1. @El_Sadiqq - $5 na NEAR 2. @daddojr - $3 na NEAR 3. @mshuaibu704 - $2 na NEAR