#BOS Barka da Safiya Shin ko kunsan mene MentalMaze? MentalMaze Blockchain Built protocol ne wanda a ka gina shi domin Bawa kowa damar Buga “Puzzles” sannan kuma a bawa wanda ya amsa Dai dai kyauta, an gina wannan akan NFT. Wannan ya bukaci masu bugawa su matsa zuwa matakai.