#BOS Barka da wannan lokaci.. Ina Developers, Builders, Da kuma Pioneers. Ku sani cewa yanzu haka zaku iya kaddamar da tsarin FASTAUTH tsarin da yake taimakawa tabbatuwar Transaction cikin sauri Akan Dapps domin fara amfani dashi shiga cikin tsarin https://near.org/blog/fastauth-sdk-beta-now-available