#BOS Barka Da wannan lokaci Ga masu bibiyar mu yau da kullum suna sane da irin Tsarika da muke dasu a NEAR, yau mun tashi da samun Labarin Telegram namu an goge shi wanda hakan ya biyo bayan wata yar tangarda da aka samu, a yanzu muna ta kokarin dawo da wannan Channel din