#BOS Barkamnu da wannan lokaci. Sakamakon koma bayan da muka samu na gogewar telegram group ɗinmu, yau zamu gabatar da wani shiri na musamman a telegram ɗinmu, domin ƙarin bayani akan sabbin tsare tsare da muka shirya muku in shaa Allah. Za'a gabatar a https://t.me/NearHausaa