#BOS Barka da wannan Lokaci 🤔Shin ko kunsan Gasar #NEARCON23 Zata fara kashi na Farko a @Galxe ☑️Za’a raba kyauta ta $4000 na $NEAR ga mutum biyu kacal da sukayi nasara, wanda wannan kudin yafi yawan kudin da zaka biya zuwa birnin lisbon domin halartar taron daga ko ina kake