#BOS Barka da Safiya. An fita nema ko ana Zaune gida ana Nema? Ko ma wanne kake yi, ka tuna #NEAR a koda yaushe Tana tafin hannunka, Kana iya amfani da Dapps na Near, Ko wallets domin adana kudi ko kuma saye da siyarwa 😌.. “The future is NEAR” Muna muku fatan Alkhairi  