🚨 Tunatarwa !!! Kada a manta http://wallet.near.org zai dena aiki nan bada jimawa ba sannan za a koma amfani da wallets kala kala yanzu irinsu @here_wallet @MeteorWallet daga October 31st.. ka tabbata kayi migrating da assets naka zuwa daya daga cikin wallets din sama. #BOS 