#BOS Barka da wannan Lokaci A yammacin jiya aka bada Sanarwar @ilblackdragon zai dawo cikin @NEARFoundation Council, wato cikin masu Ruwa da tsaki na Gudanar da Al’amura a NEAR. Kasancewar Illia a cikin NFC zai dage domin tallafawa yaduwar NEAR wanda hakan zai sa web3 a gaba. 