Barka da wannan Lokaci 😁 💡Yau kamar yadda muka saba a kwanaki muna daukar Wasu da ga cikin Manhajojin da aka Gina su akan #NEAR #BOS muna yin magana akansu. ⚡️@BTSEDEX daya daga cikin platform da ake yi siye da siyarwa ba tare da Bukatar verification ba A #Near 