Barka da Wannan Lokaci 🌟 JUMP zasu fara Amsar Private Sale @JumpDeFi - Platform ne na DeFi wanda ake amfani dashi ko ina a duniya an building nashi akan @NEARProtocol , Wanda yake baka damar Amfani da duk wasu Tsari na DeFi a waje guda daya. Domin participating #BOS