🔊 Muna Sanar muku da cewa Community namu ya samu October Funding wato kudaden Gudanarwa, Wannan Babban Nasara ce wanda ya ke nuna cewa ana ganin kwazon da mukeyi kuma mun cancanci a ci gaba da tafiya damu. Ku ci gaba da bamu hadinkai domin cigaban wannan Community namu. #BOS https://twitter.com/marketingdaoers/status/1717985039965892879