Barka da wannan lokaci🧘 Da dumi duminsa 🔥: A yau @coin98_wallet Suka joining #NEAR inda sukayi deploying Dapp Nasu akan #BOS , Hakan zai karawa #NEAR Users sama da mutum miliyan 7 daga kasashe daban daban. 