Barka da Safiya #BOS ☕️ Kadan daga cikin Abubuwan da suka gabata a satin da ya wuce. 💥Zaku ji Cewa @nymproject Tayi kawance da NEAR Foundation domin kawo Web3 Privacy ga Users da kuma Validators ta hanyar end-end Encryption da kuma kare Metadata na users na NEAR ecosystem 