#BOS 💥 @ilblackdragon ya dawo a matsayin CEO na @NEARFoundation #NEARCON23 Zai fara cikin Armashi, tare da tsare-tsare na shugabanci da kuma Cigaba, illia ya shirya tsaf don gina Sabuwar Yanar Gizo. #Nearians Suna murnar dawowar Illia. link 👇🏾 https://near.org/blog/enter-the-black-dragon-near-co-founder-joins-the-near-foundation-as-ceo #NEAR 