đŸ’¥Sabon Labari A yau @ilblackdragon ya bada Sanarwa cewa @0xPolygonLabs zasu yi hadin Gwiwa da @NEARProtocol domin suyi Building zkWasm wani sabon fasaha da zata bawa NEAR daman building dApps da kuma Scaling a #BOS 