⚡️ Labari da duminsa @LayerZero_Labs Zasu fara aiki akan @NEARProtocol Ta hanyar amfani da @auroraisnear, Wannan na nufin Network dama da guda 40 zasu fara amfani da #NEARProtocol …. Jiya @0xPolygonLabs yau kuma LayerZero 🤔 Shin me NEAR suke Girkawa ne 🧑🍳 😆? #BOS 