📣📣 Yau da misalin 9 na dare wannan Gasar zara zo karshe… kada a manta a shafin mu na NEAR social kadai zamu zaba winners 👀… #BOS https://twitter.com/nearhausa/status/1722486706207601053 > @nearhausa.near >#NHC #BOS Quiz Time >Rubuta abunda ka fahimta akan abubuwan nan guda biyu.. 1. Near #BOS 2. https://near.social/ Mutane uku da sukayi comment da amsan akasan post din a https://near.social/ zasu raba 15 $NEAR Participating da custom NEAR wallet naka. Close by 9pm 11/11/23 >