Kasance da Near Hausa don #BOS workshop tare da Developer namu. Ba sai ka kasance Developer, wannan workshop zaka samu ilimin yadda ake Blockchain Operating System na Near Protocol yake aiki da kuma yadda zaka anfana da hakan Yau 12/11/23 da karfe 8:30pm https://t.me/NearHausaa 