#BOS Barka da wannan lokaci 📣ku zo ku kada kuria domin karfafa community da samun kudin shiga kuriar ku itace mukullin cigaba. 🌟 NDC HoM da kuma CoA sun rattaba hannu kan budget na Wata 3 domin tallafawa kungiyoyin da ke kawo cigaban NDC. Link 👇🏾 https://near.org/astraplusplus.ndctools.near/widget/home?page=dao&tab=proposals&daoId=voting-body-v1.ndc-gwg.near&proposalId=1 