Barka da wannan lokaci Kada a manta aje a kada kuri’a domin sahalewar Samun kudin shiga ga communities da suke karkashin NDC Domin yin zaben kaje ! https://near.org/astraplusplus.ndctools.near/widget/home?page=dao&tab=proposals&daoId=voting-body-v1.ndc-gwg.near&proposalId=1 ka tabbatar kayi refreshing bayan kayi connecting wallet naka sai ka duba options . Approve #BOS 