📣 Sanarwa 📣 @alt_layer Sun dora @NEARProtocol DA (Data availability) akan roll-up nasu. Wannan zai taimakawa Users su tura transactions a dunqule da yawa zuwa Smart Contract nasu a cikin kwanciyar hankali. #BOS 