🚀 Barka 🎉 Kano is #BOS ya hallara Ku shirya domin samun magi daddadan Kwarewa a Kano is BOS. Godiya ga BOS mafi inganci, Zaka samu daman kirkirar decentralize Application tare da kwarewa ta Jacascript da React. 