NHC #BOS QUIZ Kayi rubutu akan NEAT, menene ka fahimta da ita da kuma menene manufarta! Mutane hudu da sukayi comment da wannan amsa da yafi akan https://near.social/ zasu raba $20 na $NEAR Dole ne sai kayi participating da custom NEAR wallet naka Close by 9pm 6/12/23 