📢Sanarwa Ga masu son su kware wajen Building akan #BOS ko kuma kara samun haske dangane da abubuwan da @NEARProtocol suke yi da ma wadanda akayi a baya. Kuna iya zuwa shafin @LearnNear Ko kuje page nasu na website https://learnnear.club/ Karin kuma shine Ba iya koya kawai ba