Congratulations 🎊 @ottochain_ Muna murnar sanar daku cewa @ottochain_ sunyi launching MainNet wato sun gama testnet. A sakon Murnar launch da @ottochain_ suka bayar Sun bada Sanarwar Airdrop zuwa ga community wanda muma muna daga ciki. Sabida haka a saurari Update #BOS 