Muna taya Winners na #BOS Memes da aka kammala akan taron #NEARCON Winners 👇🏾 @ismaeel.near @elsadiqq.near @abbatar.near Kafun tura maku reward, akwai bukatan kuyi reposting na wannan announcement da kuma meme din a near social profile naku tare da tagging na @nearhausa.near 