Muna taya Winners na #BOS Memes da aka kammala akan taron #NEARCON @ealeah.near @elsadiqq.near @ibrahimtelabawa.near @hayatudeen001.near Kafun tura maku reward, kuyi reposting na wannan announcement da kuma meme din a near social profile naku tare da tagging na NEAR HAUSA 