Labarai a kan @NEARProtocol #BOS Near protocol da KapGames sun yi haɗin gwiwa domin kawo muku grant wanda aka yi shi musamman domin Developers waɗanda suke ƙirƙirar #Web3 games, wannan haɗin gwiwa zai ƙara wa developers ƙarfin gwiwa wajen nuna hazaƙar su a fannin development. 