📢 Sanarwa Ina masu son su Gane mu ake nufi da NEAR PROTOCOL? ko kuma mene mukeyi a Near Hausa?. To wannan dama ce da zaku shigo Telegram namu domin samun Fahimta. Zamuyi wannna community Call a Telegram namu : https://t.me/NearHausaa Lokaci : 8pm Ranar Litinin Yau #BOS 